Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Aya 118

Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Hausa - Aya 118 Aya count 118

وَقُل رَّبِّ ٱغْفِرْ وَٱرْحَمْ وَأَنتَ خَيْرُ ٱلرَّٰحِمِينَ ﴿١١٨﴾
Kuma ka ce: \"Yã Ubangijina! Ka yi gãfara, Ka yi rahama, kuma Kai ne Mafi alhẽrin mãsu rahama.\"
Share