Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Aya 113

Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Hausa - Aya 113 Aya count 118

قَالُوا۟ لَبِثْنَا يَوْمًا أَوْ بَعْضَ يَوْمٍۢ فَسْـَٔلِ ٱلْعَآدِّينَ ﴿١١٣﴾
Suka ce: \"Mun zauna a yini ɗaya ko rabin yini, sai ka tambayi mãsu ƙidãyãwa.\"
Share