Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Aya 106

Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Hausa - Aya 106 Aya count 118

قَالُوا۟ رَبَّنَا غَلَبَتْ عَلَيْنَا شِقْوَتُنَا وَكُنَّا قَوْمًۭا ضَآلِّينَ ﴿١٠٦﴾
Suka ce: \"Yã Ubangijinmu, shaƙãwamiu ce ta rinjãya a kanmu, kuma mun kasance mutãne ɓatattu.\"
Share