Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Aya 105

Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Hausa - Aya 105 Aya count 118

أَلَمْ تَكُنْ ءَايَٰتِى تُتْلَىٰ عَلَيْكُمْ فَكُنتُم بِهَا تُكَذِّبُونَ ﴿١٠٥﴾
\"Shin, ayõyĩNa ba su kasance anã karanta su a kanku ba sai kuka kasance game da su kunã ƙaryatãwa?\"
Share