Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Aya 100

Surah Al-Mu'minoon ( The Believers ) - Hausa - Aya 100 Aya count 118

لَعَلِّىٓ أَعْمَلُ صَٰلِحًۭا فِيمَا تَرَكْتُ ۚ كَلَّآ ۚ إِنَّهَا كَلِمَةٌ هُوَ قَآئِلُهَا ۖ وَمِن وَرَآئِهِم بَرْزَخٌ إِلَىٰ يَوْمِ يُبْعَثُونَ ﴿١٠٠﴾
\"Tsammãnina in aikata aiki na ƙwarai cikin abin da na bari.\" Kayya! Lalle ne ita kalma ce, shĩ ne mafaɗinta, alhãli kuwa a bãya gare su akwai wani shãmaki har rãnar da zã a tãyar da su.
Share