Surah Al-Hajj ( The Pilgrimage ) - Aya 69

Surah Al-Hajj ( The Pilgrimage ) - Hausa - Aya 69 Aya count 78

ٱللَّهُ يَحْكُمُ بَيْنَكُمْ يَوْمَ ٱلْقِيَٰمَةِ فِيمَا كُنتُمْ فِيهِ تَخْتَلِفُونَ ﴿٦٩﴾
\"Allah ne zai yi hukunci a tsakãninku, a Rãnar ¡iyãma a cikin abin da kuka kasance a cikinsa kunã sãɓawa jũna.\"
Share