Surah Al-Hajj ( The Pilgrimage ) - Aya 10

Surah Al-Hajj ( The Pilgrimage ) - Hausa - Aya 10 Aya count 78

ذَٰلِكَ بِمَا قَدَّمَتْ يَدَاكَ وَأَنَّ ٱللَّهَ لَيْسَ بِظَلَّٰمٍۢ لِّلْعَبِيدِ ﴿١٠﴾
(A ce masa): \"Wancan azaba sabõda abin da hannayenka biyu suka gabatar ne, kuma lalle ne Allah bai zama Mai zãlunci ga bãyinSa ba.\"
Share