Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Aya 98

Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Hausa - Aya 98 Aya count 112

إِنَّكُمْ وَمَا تَعْبُدُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ حَصَبُ جَهَنَّمَ أَنتُمْ لَهَا وَٰرِدُونَ ﴿٩٨﴾
(A ce musu) \"Lalle ne, kũ da abin da kuke bautãwa, baicin Allah makãmashin Jahannama ne. Kũ mãsu tusgãwa gare ta ne.\"
Share