Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Aya 89

Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Hausa - Aya 89 Aya count 112

وَزَكَرِيَّآ إِذْ نَادَىٰ رَبَّهُۥ رَبِّ لَا تَذَرْنِى فَرْدًۭا وَأَنتَ خَيْرُ ٱلْوَٰرِثِينَ ﴿٨٩﴾
Kuma da Zakariyya a sa'ad da ya kirãyi Ubangijinsa cẽwa, \"Ya Ubangiji! Kada Ka bar ni makaɗaici alhãli kuwa Kai ne Mafi alhẽrin mãsu gãdo.\"
Share