Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Aya 83

Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Hausa - Aya 83 Aya count 112

۞ وَأَيُّوبَ إِذْ نَادَىٰ رَبَّهُۥٓ أَنِّى مَسَّنِىَ ٱلضُّرُّ وَأَنتَ أَرْحَمُ ٱلرَّٰحِمِينَ ﴿٨٣﴾
Kuma da Ayyũba a sã'ad da ya yi kiran Ubangijinsa, (ya ce:) \"Lalle nĩ, cũta ta shãfe ni, alhãli kuwa Kai ne Mafi rahamar mãsu rahama.\"
Share