Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Aya 68

Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Hausa - Aya 68 Aya count 112

قَالُوا۟ حَرِّقُوهُ وَٱنصُرُوٓا۟ ءَالِهَتَكُمْ إِن كُنتُمْ فَٰعِلِينَ ﴿٦٨﴾
Suka ce: \"Ku ƙõne shi kuma ku taimaki gumãkanku, idan kun kasance mãsu aikatãwa.\"
Share