Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Aya 67

Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Hausa - Aya 67 Aya count 112

أُفٍّۢ لَّكُمْ وَلِمَا تَعْبُدُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ ۖ أَفَلَا تَعْقِلُونَ ﴿٦٧﴾
\"Tir da ku, kuma da abin da kuke bauta wa, baicin Allah! Shin to, bã ku hankalta?\"
Share