Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Aya 66

Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Hausa - Aya 66 Aya count 112

قَالَ أَفَتَعْبُدُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ مَا لَا يَنفَعُكُمْ شَيْـًۭٔا وَلَا يَضُرُّكُمْ ﴿٦٦﴾
Ya ce: \"Shin to, kunã bautã wa abin da, bã ya, amfãnin ku da Kõme kuma bã ya cũtar da ku baicin Allah?\"
Share