Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Aya 65

Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Hausa - Aya 65 Aya count 112

ثُمَّ نُكِسُوا۟ عَلَىٰ رُءُوسِهِمْ لَقَدْ عَلِمْتَ مَا هَٰٓؤُلَآءِ يَنطِقُونَ ﴿٦٥﴾
Sa'an nan kuma aka sunkuyar da su a kan kãwunansu (sukace,) \"Lalle, haƙĩƙa, kã sani waɗannan bã su yin magana.\"
Share