Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Aya 63

Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Hausa - Aya 63 Aya count 112

قَالَ بَلْ فَعَلَهُۥ كَبِيرُهُمْ هَٰذَا فَسْـَٔلُوهُمْ إِن كَانُوا۟ يَنطِقُونَ ﴿٦٣﴾
Ya ce: \"Ã'a, babbansu, wannan, shĩ ya aikata, shi. Sai ku tambaye su idan sun kasance sunã yin magana.\"
Share