Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Aya 61

Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Hausa - Aya 61 Aya count 112

قَالُوا۟ فَأْتُوا۟ بِهِۦ عَلَىٰٓ أَعْيُنِ ٱلنَّاسِ لَعَلَّهُمْ يَشْهَدُونَ ﴿٦١﴾
Suka ce: \"To, ku zo da shi a kan idanun mutãne, tsammãnin su zã su bãyar da shaida.\"
Share