Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Aya 59

Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Hausa - Aya 59 Aya count 112

قَالُوا۟ مَن فَعَلَ هَٰذَا بِـَٔالِهَتِنَآ إِنَّهُۥ لَمِنَ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴿٥٩﴾
Suka ce: \"Wane ne ya aikata wannan ga gumãkanmu? Lalle shĩ, haƙĩƙa, yanã daga azzãlumai.\"
Share