Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Aya 57

Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Hausa - Aya 57 Aya count 112

وَتَٱللَّهِ لَأَكِيدَنَّ أَصْنَٰمَكُم بَعْدَ أَن تُوَلُّوا۟ مُدْبِرِينَ ﴿٥٧﴾
\"Kuma inã rantsuwa da Allah, lalle zan yi wani shiri ga gumãkanku a bãyan kun jũya kunã mãsu bãyar da bãya.\"
Share