Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Aya 52

Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Hausa - Aya 52 Aya count 112

إِذْ قَالَ لِأَبِيهِ وَقَوْمِهِۦ مَا هَٰذِهِ ٱلتَّمَاثِيلُ ٱلَّتِىٓ أَنتُمْ لَهَا عَٰكِفُونَ ﴿٥٢﴾
Ya ce wa ubansa da mutanensa, \"Mẽne ne waɗannan mutummutumai waɗanda kuke mãsu lazimta a kansu?\"
Share