Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Aya 46

Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Hausa - Aya 46 Aya count 112

وَلَئِن مَّسَّتْهُمْ نَفْحَةٌۭ مِّنْ عَذَابِ رَبِّكَ لَيَقُولُنَّ يَٰوَيْلَنَآ إِنَّا كُنَّا ظَٰلِمِينَ ﴿٤٦﴾
Kuma haƙĩƙa idan wata iska daga azãbar Ubangiji ta shãfe su, haƙĩƙa sunã cẽwa, \"Yã kaitonmu! Lalle mũ ne muka kasance mãsu zãlunci.\"
Share