Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Aya 45

Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Hausa - Aya 45 Aya count 112

قُلْ إِنَّمَآ أُنذِرُكُم بِٱلْوَحْىِ ۚ وَلَا يَسْمَعُ ٱلصُّمُّ ٱلدُّعَآءَ إِذَا مَا يُنذَرُونَ ﴿٤٥﴾
Ka ce: \"Abin sani, inã yi muku gargaɗi kawai da wahayi,\" kuma kurma ba ya jin kira a lõkacin da ake yi musu gargaɗi.
Share