Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Aya 42

Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Hausa - Aya 42 Aya count 112

قُلْ مَن يَكْلَؤُكُم بِٱلَّيْلِ وَٱلنَّهَارِ مِنَ ٱلرَّحْمَٰنِ ۗ بَلْ هُمْ عَن ذِكْرِ رَبِّهِم مُّعْرِضُونَ ﴿٤٢﴾
Ka ce: \"Wãne ne yake tsare ku a dare da yini daga Mai rahama?\" Ã'a, sũ mãsu bijirẽwa ne daga ambaton Ubangijinsu.
Share