Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Aya 4

Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Hausa - Aya 4 Aya count 112

قَالَ رَبِّى يَعْلَمُ ٱلْقَوْلَ فِى ٱلسَّمَآءِ وَٱلْأَرْضِ ۖ وَهُوَ ٱلسَّمِيعُ ٱلْعَلِيمُ ﴿٤﴾
Ya ce: \"Ubangijina Yanã sanin magana a cikin sama da ƙasa kuma Shi ne Mai ji, Masani.\"
Share