Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Aya 36

Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Hausa - Aya 36 Aya count 112

وَإِذَا رَءَاكَ ٱلَّذِينَ كَفَرُوٓا۟ إِن يَتَّخِذُونَكَ إِلَّا هُزُوًا أَهَٰذَا ٱلَّذِى يَذْكُرُ ءَالِهَتَكُمْ وَهُم بِذِكْرِ ٱلرَّحْمَٰنِ هُمْ كَٰفِرُونَ ﴿٣٦﴾
Kuma idan waɗanda suka kãfirta suka gan ka, bã su riƙon ka fãce da izgili (sunã cẽwa), \"Shin, wannan ne ke ambatar gumãkanku?\" Alhãli kuwa sũ, ga ambatar Mai rahama, mãsu kãfirta ne.
Share