Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Aya 29

Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Hausa - Aya 29 Aya count 112

۞ وَمَن يَقُلْ مِنْهُمْ إِنِّىٓ إِلَٰهٌۭ مِّن دُونِهِۦ فَذَٰلِكَ نَجْزِيهِ جَهَنَّمَ ۚ كَذَٰلِكَ نَجْزِى ٱلظَّٰلِمِينَ ﴿٢٩﴾
Kuma wanda ya ce daga gare su, \"Lalle nĩ abin bautãwa ne baicinSa,\" to, wannan Munã sãkã masa da, Jahannama. Kamar haka Muke sãkã wa azzãlumai.
Share