Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Aya 25

Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Hausa - Aya 25 Aya count 112

وَمَآ أَرْسَلْنَا مِن قَبْلِكَ مِن رَّسُولٍ إِلَّا نُوحِىٓ إِلَيْهِ أَنَّهُۥ لَآ إِلَٰهَ إِلَّآ أَنَا۠ فَٱعْبُدُونِ ﴿٢٥﴾
Kuma ba Mu aiki wani Manzo ba a gabãninka fãce Munã yin wahayi zuwa gare shi, cẽwa \"Lalle ne Shi, bãbu abin bautãwa fãce Nĩ, sai ku bauta Mini.\"
Share