Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Aya 110

Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Hausa - Aya 110 Aya count 112

إِنَّهُۥ يَعْلَمُ ٱلْجَهْرَ مِنَ ٱلْقَوْلِ وَيَعْلَمُ مَا تَكْتُمُونَ ﴿١١٠﴾
\"Lalle ne Shĩ (Allah) Yanã sanin bayyane daga magana, kuma Yanã sanin abin da kuke ɓõyẽwa.
Share