Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Aya 109

Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Hausa - Aya 109 Aya count 112

فَإِن تَوَلَّوْا۟ فَقُلْ ءَاذَنتُكُمْ عَلَىٰ سَوَآءٍۢ ۖ وَإِنْ أَدْرِىٓ أَقَرِيبٌ أَم بَعِيدٌۭ مَّا تُوعَدُونَ ﴿١٠٩﴾
Sa'an nan idan suka jũya, to, ka ce: \"Nã sanar da ku, a kan daidaita, kuma ban sani ba, shin, abin da ake yi muku wa'adi makusanci ne Kõ kuwa manĩsanci?\"
Share