Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Aya 103

Surah Al-Anbiya ( The Prophets ) - Hausa - Aya 103 Aya count 112

لَا يَحْزُنُهُمُ ٱلْفَزَعُ ٱلْأَكْبَرُ وَتَتَلَقَّىٰهُمُ ٱلْمَلَٰٓئِكَةُ هَٰذَا يَوْمُكُمُ ٱلَّذِى كُنتُمْ تُوعَدُونَ ﴿١٠٣﴾
Firgitar nan mafi girma, bã zã ta baƙantã musu rai ba. Kuma malã'iku na yi musu marãba (sunã cẽwa) \"Wannan yininku nẽ wanda kuka kasance anã yi muku wa'adi da shi.\"
Share