Surah Taha - Aya 83

Surah Taha - Hausa - Aya 83 Aya count 135

۞ وَمَآ أَعْجَلَكَ عَن قَوْمِكَ يَٰمُوسَىٰ ﴿٨٣﴾
\"Kuma mẽne ne ya gaggautar da kai ga barin mutãnenka? Yã Mũsã!\"
Share