Surah Taha - Aya 21

Surah Taha - Hausa - Aya 21 Aya count 135

قَالَ خُذْهَا وَلَا تَخَفْ ۖ سَنُعِيدُهَا سِيرَتَهَا ٱلْأُولَىٰ ﴿٢١﴾
Ya ce: \"Ka kãma ta kuma kada ka ji tsõro. Za Mu mayar da ita ga hãlinta na farko.\"
Share