Surah Taha - Aya 13

Surah Taha - Hausa - Aya 13 Aya count 135

وَأَنَا ٱخْتَرْتُكَ فَٱسْتَمِعْ لِمَا يُوحَىٰٓ ﴿١٣﴾
\"Kuma Nĩ Nã zãɓe ka. Sai ka saurãra ga abin da ake yin wahayi.\"
Share