Surah Taha - Aya 116

Surah Taha - Hausa - Aya 116 Aya count 135

وَإِذْ قُلْنَا لِلْمَلَٰٓئِكَةِ ٱسْجُدُوا۟ لِءَادَمَ فَسَجَدُوٓا۟ إِلَّآ إِبْلِيسَ أَبَىٰ ﴿١١٦﴾
Kuma sa'ad da Muka ce wa malã'iku, \"Ku yi sujada ga Ãdamu.\" Sai suka yi sujada, fãce Iblĩsa, yã ƙiya.
Share