Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 93

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 93 Aya count 286

وَإِذْ أَخَذْنَا مِيثَٰقَكُمْ وَرَفَعْنَا فَوْقَكُمُ ٱلطُّورَ خُذُوا۟ مَآ ءَاتَيْنَٰكُم بِقُوَّةٍۢ وَٱسْمَعُوا۟ ۖ قَالُوا۟ سَمِعْنَا وَعَصَيْنَا وَأُشْرِبُوا۟ فِى قُلُوبِهِمُ ٱلْعِجْلَ بِكُفْرِهِمْ ۚ قُلْ بِئْسَمَا يَأْمُرُكُم بِهِۦٓ إِيمَٰنُكُمْ إِن كُنتُم مُّؤْمِنِينَ ﴿٩٣﴾
Kuma a lõkacin da Muka riƙi alkawarinku kuma Muka ɗaukaka dutse a bisa gare ku, (Muka ce:) \"Ku riƙi abin da Muka kãwo muku da ƙarfi kuma ku ji\" Suka ce: \"Mun ji kuma mun ƙi.\" Kuma aka zuba son maraƙin a cikin zukatansu sabõda kãfircinsu. Ka ce: \"Tir da abin da ĩmãninku yake umurnin ku da shi, har idan kun kasance mãsu ĩmãni!\"
Share