Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 88

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 88 Aya count 286

وَقَالُوا۟ قُلُوبُنَا غُلْفٌۢ ۚ بَل لَّعَنَهُمُ ٱللَّهُ بِكُفْرِهِمْ فَقَلِيلًۭا مَّا يُؤْمِنُونَ ﴿٨٨﴾
Kuma suka ce: \"Zukatanmu suna cikin rufi.\" A'a, Allah Yã la'ane su, dõmin kafircinsu kadan kwarai suke yin ĩmãni!
Share