Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 80

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 80 Aya count 286

وَقَالُوا۟ لَن تَمَسَّنَا ٱلنَّارُ إِلَّآ أَيَّامًۭا مَّعْدُودَةًۭ ۚ قُلْ أَتَّخَذْتُمْ عِندَ ٱللَّهِ عَهْدًۭا فَلَن يُخْلِفَ ٱللَّهُ عَهْدَهُۥٓ ۖ أَمْ تَقُولُونَ عَلَى ٱللَّهِ مَا لَا تَعْلَمُونَ ﴿٨٠﴾
Kuma suka ce: \"Wuta bã zã ta shãfe mu ba, fãce, 'yan kwãnuka ƙidãyayyu.\"Ka ce: \"Ashe kun riƙi wani alkawari a wurin Allah, sa'an nan Allah ba zai sãɓa wa alkawarinSa ba ko kuwa kuna faɗin abin da ba ku sani ba bisa ga Allah?\"
Share