Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 8

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 8 Aya count 286

وَمِنَ ٱلنَّاسِ مَن يَقُولُ ءَامَنَّا بِٱللَّهِ وَبِٱلْيَوْمِ ٱلْءَاخِرِ وَمَا هُم بِمُؤْمِنِينَ ﴿٨﴾
Kuma akwai daga mutãne wanda yake cewa: \"Mun yi imani da Allah kuma da Yinin Lãhira.\" Alhãli kuwa su ba muminai ba ne.
Share