Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 73

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 73 Aya count 286

فَقُلْنَا ٱضْرِبُوهُ بِبَعْضِهَا ۚ كَذَٰلِكَ يُحْىِ ٱللَّهُ ٱلْمَوْتَىٰ وَيُرِيكُمْ ءَايَٰتِهِۦ لَعَلَّكُمْ تَعْقِلُونَ ﴿٧٣﴾
Sai Muka ce: \"Ku dõke shi da wani sãshenta.\" Kamar wancan ne Allah Yake rãyar da matattu, kuma Ya nũna muku ayõyinSa, tsammãninku kuna hankalta.
Share