Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 71

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 71 Aya count 286

قَالَ إِنَّهُۥ يَقُولُ إِنَّهَا بَقَرَةٌۭ لَّا ذَلُولٌۭ تُثِيرُ ٱلْأَرْضَ وَلَا تَسْقِى ٱلْحَرْثَ مُسَلَّمَةٌۭ لَّا شِيَةَ فِيهَا ۚ قَالُوا۟ ٱلْـَٰٔنَ جِئْتَ بِٱلْحَقِّ ۚ فَذَبَحُوهَا وَمَا كَادُوا۟ يَفْعَلُونَ ﴿٧١﴾
Ya ce: \"Lalle ne Shi, Yana cẽwa: \"Ita wata sãniya ce; ba horarra bã tana noman ƙasa, kuma ba ta shayar da shuka, lãfiyayya ce: bãbu wani sõfane a cikinta.\" Suka ce: \"Yanzu kã zo da gaskiya. Sai suka yanka ta, kamar ba zã su aikata ba.
Share