Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 69

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 69 Aya count 286

قَالُوا۟ ٱدْعُ لَنَا رَبَّكَ يُبَيِّن لَّنَا مَا لَوْنُهَا ۚ قَالَ إِنَّهُۥ يَقُولُ إِنَّهَا بَقَرَةٌۭ صَفْرَآءُ فَاقِعٌۭ لَّوْنُهَا تَسُرُّ ٱلنَّٰظِرِينَ ﴿٦٩﴾
Suka ce: \"Ka rõƙa mana Ubangijinka Ya bayyana mana abin da yake launinta.\" Ya ce: \"Lalle ne, Shi Yana cewa: \"Ita wata saniya ce fatsa-fatsa, mai tsan-tsan launi, tana faranta ran mausu kallonta.\"
Share