Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 68

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 68 Aya count 286

قَالُوا۟ ٱدْعُ لَنَا رَبَّكَ يُبَيِّن لَّنَا مَا هِىَ ۚ قَالَ إِنَّهُۥ يَقُولُ إِنَّهَا بَقَرَةٌۭ لَّا فَارِضٌۭ وَلَا بِكْرٌ عَوَانٌۢ بَيْنَ ذَٰلِكَ ۖ فَٱفْعَلُوا۟ مَا تُؤْمَرُونَ ﴿٦٨﴾
Suka ce: \"Ka rõƙa mana Ubangijinka, Ya bayyana mana, mecẽ ce ita?\" Ya ce: \"Lalle ne, Shi, Yana cewa: \"Lalle ne ita sãniya ce; bã tsõfuwa ba, bã kuma budurwa ba, tsakãtsaki ce a tsakãnin wancan,' sai ku aikata abin da ake umurninku.\"
Share