Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 67

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 67 Aya count 286

وَإِذْ قَالَ مُوسَىٰ لِقَوْمِهِۦٓ إِنَّ ٱللَّهَ يَأْمُرُكُمْ أَن تَذْبَحُوا۟ بَقَرَةًۭ ۖ قَالُوٓا۟ أَتَتَّخِذُنَا هُزُوًۭا ۖ قَالَ أَعُوذُ بِٱللَّهِ أَنْ أَكُونَ مِنَ ٱلْجَٰهِلِينَ ﴿٦٧﴾
Kuma a lõkacin da Musa yace ga mutanensa: \"Lalle ne, Allah Yana umurtar ku da ku yanka wata sãniya.\" Suka ce: \"Shin kana riƙon mu ne da izgili?\" Ya ce: \"Ina nẽman tsari daga Allah da in kasance daga jãhilai.\"
Share