Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 65

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 65 Aya count 286

وَلَقَدْ عَلِمْتُمُ ٱلَّذِينَ ٱعْتَدَوْا۟ مِنكُمْ فِى ٱلسَّبْتِ فَقُلْنَا لَهُمْ كُونُوا۟ قِرَدَةً خَٰسِـِٔينَ ﴿٦٥﴾
Kuma lalle ne, haƙĩƙa, kun san waɗanda suka ƙẽtare haddi daga gare ku a cikin Asabar, sai muka ce musu: \"ku kasance birai ƙasƙantattu.\"
Share