Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 58

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 58 Aya count 286

وَإِذْ قُلْنَا ٱدْخُلُوا۟ هَٰذِهِ ٱلْقَرْيَةَ فَكُلُوا۟ مِنْهَا حَيْثُ شِئْتُمْ رَغَدًۭا وَٱدْخُلُوا۟ ٱلْبَابَ سُجَّدًۭا وَقُولُوا۟ حِطَّةٌۭ نَّغْفِرْ لَكُمْ خَطَٰيَٰكُمْ ۚ وَسَنَزِيدُ ٱلْمُحْسِنِينَ ﴿٥٨﴾
Kuma a lokacin da Muka ce: \"Ku shiga wannan alƙarya. San nan ku ci daga gareta, idan kuka so, bisa wadata, kuma ku shiga ƙofa kuna masu tawalu'i, kuma ku ce; \"kãyar da zunubai\" Mu gãfarta muku laifukanku, kuma zã mu ƙãra wa mãsu kyautatawa.\"
Share