Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 57

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 57 Aya count 286

وَظَلَّلْنَا عَلَيْكُمُ ٱلْغَمَامَ وَأَنزَلْنَا عَلَيْكُمُ ٱلْمَنَّ وَٱلسَّلْوَىٰ ۖ كُلُوا۟ مِن طَيِّبَٰتِ مَا رَزَقْنَٰكُمْ ۖ وَمَا ظَلَمُونَا وَلَٰكِن كَانُوٓا۟ أَنفُسَهُمْ يَظْلِمُونَ ﴿٥٧﴾
Kuma Muka sanya girgije ya yi inuwa a kanku, kuma Muka saukar da darɓa da tantabaru a kanku; \"Ku ci daga mãsu dãɗin abin da Muka azurta ku.\" kuma ba su zãlunce Mu ba, kuma amma kansu suka kasance suna zãlunta.
Share