Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 55

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 55 Aya count 286

وَإِذْ قُلْتُمْ يَٰمُوسَىٰ لَن نُّؤْمِنَ لَكَ حَتَّىٰ نَرَى ٱللَّهَ جَهْرَةًۭ فَأَخَذَتْكُمُ ٱلصَّٰعِقَةُ وَأَنتُمْ تَنظُرُونَ ﴿٥٥﴾
Kuma a lõkacin da kuka ce: \"Ya Musa! Bã zã mu yi ĩmãni ba dõminka, sai munga Allah bayyane,\" sabada haka tsãwar nan ta kamaku, alhãli kuwa kuna kallo.
Share