Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 34

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 34 Aya count 286

وَإِذْ قُلْنَا لِلْمَلَٰٓئِكَةِ ٱسْجُدُوا۟ لِءَادَمَ فَسَجَدُوٓا۟ إِلَّآ إِبْلِيسَ أَبَىٰ وَٱسْتَكْبَرَ وَكَانَ مِنَ ٱلْكَٰفِرِينَ ﴿٣٤﴾
Kuma a lõkacin da Muka ce ga malã'iku: \"Ku yi sujada ga Ãdam,\" Sai suka yi sujada, fãce Ibilĩsa ya ƙi, kuma ya yi girman kai, kuma ya kasance daga kãfirai.
Share