Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 33

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 33 Aya count 286

قَالَ يَٰٓـَٔادَمُ أَنۢبِئْهُم بِأَسْمَآئِهِمْ ۖ فَلَمَّآ أَنۢبَأَهُم بِأَسْمَآئِهِمْ قَالَ أَلَمْ أَقُل لَّكُمْ إِنِّىٓ أَعْلَمُ غَيْبَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلْأَرْضِ وَأَعْلَمُ مَا تُبْدُونَ وَمَا كُنتُمْ تَكْتُمُونَ ﴿٣٣﴾
Ya ce: \"Yã Ãdam! Ka gaya musu sũnãyensu.\" To, a lokacin da ya gaya musu sũnãyensu, (Allah) Ya ce: \"Ashe, ban ce muku ba, lalle Ni, Inã sane da gaibin sammai da ƙasa, kuma (Inã sane da) abin da kuke bayyanawa da abin da kuka kasance kuna ɓõyewa?\"
Share