Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 31

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 31 Aya count 286

وَعَلَّمَ ءَادَمَ ٱلْأَسْمَآءَ كُلَّهَا ثُمَّ عَرَضَهُمْ عَلَى ٱلْمَلَٰٓئِكَةِ فَقَالَ أَنۢبِـُٔونِى بِأَسْمَآءِ هَٰٓؤُلَآءِ إِن كُنتُمْ صَٰدِقِينَ ﴿٣١﴾
Kuma Ya sanar da Ãdam sũnãye dukansu, sa'an nan kuma ya gitta su a kan malã'iku, sa'n nan Ya ce: \"Ku gaya mini sũnayen waɗannan, idan kun nasance mãsu gaskiya.\"
Share