Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 30

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 30 Aya count 286

وَإِذْ قَالَ رَبُّكَ لِلْمَلَٰٓئِكَةِ إِنِّى جَاعِلٌۭ فِى ٱلْأَرْضِ خَلِيفَةًۭ ۖ قَالُوٓا۟ أَتَجْعَلُ فِيهَا مَن يُفْسِدُ فِيهَا وَيَسْفِكُ ٱلدِّمَآءَ وَنَحْنُ نُسَبِّحُ بِحَمْدِكَ وَنُقَدِّسُ لَكَ ۖ قَالَ إِنِّىٓ أَعْلَمُ مَا لَا تَعْلَمُونَ ﴿٣٠﴾
Kuma a lõkacin da Ubangijinka Ya ce ga malã'iku: \"Lalle ne, Ni Mai sanya wani halĩfa ne a cikin ƙasa,\" suka ce: \"Ashe, zã Ka sanya a cikinta, wanda zai yi ɓarna a cikinta, kuma mu, muna yi maka tasbihi tare da gõde maka, kuma muna tsarkakewa gareka\" Ya ce: \"Lalle ne, Ni Na san abin da ba ku sani ba.\"
Share